AIKIN BANZA
Bismillah da sunan Allah
Shi ne masani gwanina
Shi yai Uba a gurina
Kuma dama shi yai Manana
Tsira da aminci gare shi
Manzo ahalin Ƙuraishi
Wanda duk duniya ba kamar shi
Sahibina me daɗin ƙamshi.
*****
Ya ku jama'ar ƙasta
Assalamu Alaikum gaba ɗai
Na yi gaisuwa a gare ku
Maza, mata gaba ɗai
Allahu ya taimake ku
A tare haka ko da ɗai-ɗai
Ga nasiha a gare ku
Sai ku saurare ni gaba ɗai.
*****
Yau nasiha na shiryo
Game fa da aikin banza
Ko me ka saka za kai yo
Kai dai kada kai. . .
Allah yakara basira
Amin, Jazakallah Khair
Mash Allah. Allah ya kara basira, mu kuma Allah ya ganar da mu gaskiya
Amin Thumma Amin.
ماشاللہ
Allah ya qara basira
Amin. Jazakallah Khair
Masha Allah
allah yakara basira
Amin, Jazakallah Khair
Masha Allah. Allah ya ƙara basira mu kuma ya raba mu da aikin banza.
Amin. Jazakallah Khair. #haimanraees
Allah ya ƙara basira
Amin
#haimanraees
Ya Allah ka raba mu da aikata aikin banza. Allah ya ƙara hazaƙa.
Amin. Jazakallah Khair.
#haimanraees
Amin. Sannu da ƙoƙari