Iyayena yan asalin jahar Maiduguri ne amma yanzu suna zaune ne a garin Kano anan aka haifeni na girma nayi karatuna bantaba zuwa garin iyayena ba wato Maiduguri a tsawon shekaruna ashirin da biyar da haihuwa.
Wata rana kawai aka wayi gari ina son zuwa dan naga yan uwana dake can nanemi izini a gurin iyayena suka bani damar naje suka kuma ji dadin hakan domin sukansu saudayawa sun nemi naje din amma sam naki zuwa.
Nan take kuwa nasa rana na fara shirye shiryen tafiya hardai ranar tazo nakama hanyar tafiya akan hanyarmu na tafiya mukai wani rashin sa. . .
Allah sarki rayuwa allah ya hadamu da masoya nagari
Ameen ya Allah
Gaski naji dadin wanna labari matuka
Masha Allah Ina godiya
Madalla da wannan labari. Malam Umar Allah ya ƙara basira.
#haimanraees