Skip to content

“Sabbin kaya zasu iso nan da sati daya saboda haka ya kamata muyi clearance sales don mu rabu da tsofaffin.” Hajiya Hadiza, mahaifiyar Hafsah ta gayawa me kula da boutique din nata.

Matashiyar ta amsa. Sannan ta dora da, “how many percent off, ma?”

Hajiya Hadiza ta danyi shiru tana ajiye biron hannunta. “Zan yi lissafi.”

Da haka ta cigaba da dudduba kayan tana jotting din abunda ya kusa karewa da abunda yafi yawa. Taku take daidai tana jin dadin nasarar da ta samu a kan kasuwancin nata. Duk abunda ta saka a gaba bata kyale shi sai ta cimma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.