Yau cike da farin ciki ya tashi ji yake tamkar ya janyo ƙarfe uku domin ya tafi gidan su Hafsa sosai yake missing ɗin ta, Kasancewa yaji sauƙi sosai yasa shi tashi da niyar komawa koyarwar da yake mata, ta ko ina ya yi missing ɗin yarin yar, bayan ya karya ne ya hau duba kayan da zai sa, muryar ta ce ta dawo kunnunwan sa a lokacin sa ya sanya ƙananan kaya "Uncle kayi kyau" tamkar a lokacin ta faɗa haka ya ji sautin nata, murmushi ya yi tare da ture jakar bakkon da yake sa manyan. . .