Gaf da za'a sauke su Mannira a makaranta Nauwara ta juya tana kallon Daddy, fuskarta a kumbure, cike da shagwaɓa tana turo baki ta ce"Daddy!! Har yanzu fa baka turo min 50k dinnan ba. Kuma ka ga har yau Monday.
Da mamaki sosai a fuskarsa ya juya a kaikaice yana kallonta, shi har ga Allah ya ma manta da wani batun kuɗi da tayi mishi tun ranar alhamis"Nauwara? Wai ni duka-duka yaushe ne na tura miki kuɗi masu yawa da za su ishe ki buƙatu na yau da kullum? Me yasa ki. . .
Yes
Hi there is anything else you need