Bayan kwana biyu, kamar yadda Boka/Malam ya mata umarnin komawa don karɓar abubuwan da za tayi amfani da su ta samu cikar burin rayuwarta. Ta dira a gabanshi tun da duku-dukun safiya, don tsabar ɗoki da zakwaɗi ko Lovina bata gayyata wajen rakiya ba.
Lokacin da ta isa gurin ko fitowa bai kai ga yi ba, sai da ta zauna zaman jiranshi fiye da awa ɗaya. Lokacin da ta shiga bukkar ta durƙusa a gabanshi kuwa jikinta har rawa yake yi saboda tsabar murna, babu abinda idanunta ke hange zuciyarta ke hasashe sai ganinta a. . .
Kai Kai Kai dan Allah ayi mana update😭