Skip to content

Jikinsa ya yi matuƙar sanyi hakan yasa ya faɗa banɗaki ya yi wanka. Yana fitowa ya wuce ɗakin Meenal anan ya sameta itama tayi wankan tayi shuru a gaban madubi.

"Ki shirya yau zamu wuce gida." Juyowa tayi gaba ɗaya suna fuskantar juna. "Ina jin tsoron komawa Kano. Ina jin kamar wani abu zai faru. Don Allah mu zauna anan."

Girgiza kansa ya yi, "Zaman mu ne anan wani abu zai iya faruwa. Don Allah ki ji tausayina nima ina son komawa cikin dangina. Mahaifiyata har kuka tana yi min a waya. Ina zargin ma duk nasarar. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.