Skip to content

Yana rungume da ita yana jin yadda ake dukan kofar kamar za a karya.

A fusace ya mike ya bude kofar. Sakina ya gani ta rike kugu tana jijjiga. Ta watsa masa mugun kallo tare da jan tsaki. Ta bude baki za ta yi magana kenan, ta ji saukan mari ta ko ina. Ganin zai iya yi mata illa yasa ta kwasa da gudu tana ihu. Dakinta ta shiga hannunta yana rawa ta kira mahaifinta, har ta mance fushi take yi da shi.

"Abba ka zo ka taimakeni. Abba zan mutu. Zayyad ya yi mani duka kamar zai kasheni."

Alhaji. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.