Skip to content

Banɗaki ya wuce ya sakarwa kansa ruwa cike da tashin hankali. Duk yadda ruwan ke sauka a jikinsa, hakan bai hana shi jin zafi ba. A yanzu kuma danasanin zuwansa garin yake yi. Sai ya gwammace da ya zauna da su Salima su yi ta haukansu fiye da ya zauna kusa da mahaifiyarsa. Ji yake ina ma bawa yana iya goge baya? Da ya zama mutum na farko da zai goge baƙar ƙaddararsa ta koma fara tas!

Jiki babu ƙwari ya fito ɗaure da tawul ya zauna shiru a gadonsa. A lokacin Husna ta shigo da ƙaton hijabinta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.