Tun daga ranar Zainab ta komamakaranta da ta ce min ba za ta wuce sati uku ba za ta gama. Idan duk suka tafi na kan kasance ni kaɗai. Ranar da na cika sati guda muna karyawa Maman su ta kira Zainab a waya ta ce mu sauko mu yi sallama da baba zai yi tafiya zuwa Cotonou saro motoci ta fadi mana ni da Khadijah.
Da ta ƙare wayar kuma ta faɗa mana. A gurguje muka ƙarasa muka sauko zuwa part ɗinsa, yana zaune da cup ɗin tea a hannunsa wata siririyar doguwar mata na gefensa tana. . .
Aslm shiru Allah y sa lfy