Skip to content

Washegari kwana huɗu kenan da mutuwar Inna ta aiko in je na tashi na tafi. Tana zaune a ƙuryar ɗakinta da ta dafa daga shi mijin naki ba zai iya gaya miki ba, idan ta ƙare ta garar ba shi zai riƙa saye ba? Meye a ciki don kin bada abincin gararki? Na amsa mata na tashi na tafi sauran shinkafar garata na janyo na fito da ita na kai ɗakin Inna. Sati da ya cika aka tashi zaman makokin.

Tun kuma da aka tashi na lura akwai damuwar da ke damun Hassan wadda idan na tambaye shi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.