Da asuba anan na yi sallah da na ce mishi zan tafi ya ce "A'a." Sai zai fita. Haka na zauna har takwas lokacin fitar shi kenan ya ce na sanya ya makara ko gaishe da waɗanda muka zo tare ba zai samu ya shiga ya yi ba. Tare muka fita ya yi waje na koma ciki na samu su Rahina na samu sun bararraje suna kwasar abin karyawa, ta hau yi min tsiya don abokiyar wasa ta ce "Sai muka shafa muka ji shiru mata masu miji an gudu wurin miji."
Ina tamawa yar'uwar tasu tana. . .
Alhamdulillah