Tunani ya hana ƙwaƙwalwarsa hutawa. Da ya rufe idanu sai ya hango surarta a cikin kayan barci. Babu, wani abu da ta saka na kariyar ƙirjinta, hakan yasa idanunsa suka gano masa wasu abubuwa masu ɗaga hankali. Duk da a lokacin da ta faɗo masa yana cikin halin tashin hankali, bai hana shi jin wani abu ba.
Duk yadda yake zaton abun ya wuce tunaninsa. Ya cusa kai a cikin sumar kansa yana cakuɗa shi, tamkar wanda zai cizge sumar. Cinyoyinta masu haske da ya gani a lokacin da ya kwantar da ita sun saka masa wani. . .