Skip to content

Wani irin guguwa ta zo da ƙarfin gaske, wanda shi kansa bai san daga in da ta fito ba. Duk yadda yaso ya lalubo addu'a hakan ya faskara. Dan haka ya runtse idanu kawai yana jiran abin da zai afku. Sai kuma ya ji shiru. Yana buɗe idanunsa ya nemi Munaya ko sama ko ƙasa bai ganta ba. Mamakinsa ya ƙaru. Babu in da bai dubata ba, amma babu ita. Hankalinsa ya gaza kwanciya. Dan haka ya fito a cikin daren ya nufi gidan Zuwaira. A bakin gate ɗin ya tsaya, ya dubi maigadin ya ce,

"Baba Munaya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.