Skip to content

Cak! Ya dakata da tafiyar, ya dawo ya tsuguna a gabanta ya kafeta da idanunsa. Tausayinta yana ci gaba da ratsa dukkan jijiyoyin jikinsa. Ya ɗago haɓarta. Ta runtse idanu daga barin kallonsa, tana jin haushinsa, tana ganin bai da imani. Ya saka ɗayar hannunsa da nufin goge mata hawayen, sai dai ya kwatanta hakan har sau uku yana kasawa. Dole ya janye ɗayar hannun da ya ɗago haɓarta, sai kuma ya sunkuyar da kai ya ce,

"Nasan za ki ɗaukeni wani mutum mara tausayi. Ba haka bane. Ki yi mini uzuri. Dalili mai ƙarfi ya saka hakan. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.