Har Dokto ya wuce Mubaraak bai sani ba. Baƙin ciki ya saka Anti Zuwaira ta zo ta tsaya a gabansa fuskarta babu annuri. Iya gigicewa dukkansu sun yi. Bata ce komai ba kawai ta juya. Mubaraak ya biyo bayanta jikinsa yana kyarma.
Ita kuwa Munaya ko a gefen gyalenta.
Wannan karon bata mance addu'a ba, a ya yin kwanciya. Washegari da sassafe ta nufi Makaranta. Kusan a tare suka iso da Hajara da Amina. Bayan sun tashi lectures ne suka zauna a wurin bishiyar mangoro suna tattaunawa. Munaya ta ce,
"Allah na gode maka da ban gayawa su. . .
Ina Jibdadin irin yanda Fatima kike faranta Muna Rai Allah ubangiji ya karamaki Daukaka