"Innalillahi wa inna ilaihir raajiun!" Malam Haruna ya maimaita har sau uku yana duban Maryam gami da sauraron bayanan Inno.
Shiru ya ɗan yi yana nazari, kafin kuma ya dubi Inno.
"Shakka babu wannan ba na asibiti bane."
"Yanzu me kake ganin za'a yi Malam?" Fadin Hajiya Hafsatu cike da jimami, sauran mutan gidan duk basu nan da yawa an tafi jeran ɗakin Amarya don a ranar za'a kai ta gidanta.
"Akwai inda zamu je da Maryam, ke Fatima ki shirya muje tare. Ai za ki tuna Malam Kabiru ko?"
Inno ta ɗan yi jim, kafin can ta. . .
Pls why my page is just showing 3 books and it saying I should log in OR subscribe
And even though I did it will not work
You need to register and pay for the subscription. After that, always login before you start reading.
You can also clear your browser cache if the problem persist.