Skip to content

Tafe take a tsakar filin wani irin fili, da ta yi gabas ta ji ta ci karo da gini, hala ta juya ta dawo yamma nan ma ta kara bugar gini._ _Ta yi kudu nan dinma karo ta kara ci, kirjinta ya shiga bugu, ta soma kallon sararin samaniya ganin yanda ya kara turnukewa wanda hakan ke nuni da saukar ruwa a kowane lokaci._ _Kallon gabas da za ta kara yi ta ga ginin nan ya tarwatse ta hangi wani ginin gida babba mai yalwar fitilu masu haske. Da wani irin sauri ta soma tafiya tana nufar gurin. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.