Skip to content

Ana gobe tafiyar Abdurrashid da daddare ya kwanta amma sam ya gaza barci.

Wayarsa ya jawo ya kira layin Hamida wadda ke zaune tana karatun makaranta, ta ɗauka bakinta ɗauke da sallama "Ki zo yanzu ki same ni." Ya faɗi cikin dakewa ga mamakinsa ji ya yi kamar za ta fashe da kuka ta ce "Kar Aunty ta gane Hamma."

"Sai me don ta gane? Ina jiran ki." Ƙit ya katse kiran tagumi ta rafka da hannu biyu ta shiga tunani. Ta jima a haka kafin aka turo ƙofar ɗakin saurin kai dubanta ta yi Abdurrashid ne, ji ta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.