Skip to content

Hamida ta ji jiki hannun Abdurrashid sai da ya gamsar da kanshi ya koma gu daya yana mayar da numfashi, ita kuma barcin wahala ne ya dauke ta.

Sai da ta farka ta ga sai ita kadai ba Abdurrashid, lallabawa ta yi ta tashi zuwa bathroom ta yi wanka ta fito ta koma ɗakinta, sallar la'asar ta yi sai ta yi kwalliya wata doguwar riga ta ɗauko cikin kayanta da Aunty Karima ta ce ta fara kawowa daga kowane lokaci Abdurrashid zai iya dawowa.

Ta yi kyau sosai ta fito tana ƙamshi mai daɗi.

Abdurrashid ta gani da. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.