Ina Aunty Aina? Ta kuma maimaitawa "Ni na aika miki da saƙo ba Aunty Aina ba." Ki nutsu Hamida na daɗe ina mafarkin wannan ranar, sai yau Allah ya cika min burina na samu damar kaɗaicewa da ke.
Tun ranar da na fara ganin ki sha'awarki mai tsanani ta kama ni, ki bani haɗin kai in kauda kwadayinki da ke azalzala ta."
Hamida ta toshe kunnenta "A'uzubillahi billahi minash shaiɗanir rajim. Ka rufa min asiri ka buɗe min ƙofa ni matar aure ce kai kuma mijin yar'uwata ne."
"Sai me? Zan. . .
Alhamdulillahi
Inasan labarin bakandamiya