Juma'ar da ta gabata ne duk wani gini da Safina ta yi tunanin ta gina a bisa tubalin rayuwar aurenta ya rushe. Ta muskuta a kan gadonta da ta kwana a kai wanda rabon da ta yi baccin dare a kansa har ta manta, sai dai na rana. Ko jego take yi ba sa raba makwanci da Hassan. Ko cikin bacci ta mirgina gefe takan ji ya matso yana naniƙe mata. Wani lokacin har bata so, musamman cikin zafi idan nepa sunyi halin nasu, randa tayi mitar yana goga mata zufa zai ce,
"Idan ban ji ɗumin ki. . .
Ma Sha Allah. Fatan alheri. #haimanraees
Da kyau malama Yasmin. Allah ya ƙara basira.
#haimanraees