Skip to content

Yau ne! Yau ne ranar da mijinta zai auro ƙawarta, maƙociyarta da suka tashi tare. Wacca take ma kallon ƴar uwarta a da. Bata son tashi daga kan gadon. Bata so ta buɗe idanunta ba a yau. Zuciyarta ta yi mata nauyi, saitinsa kamar an ɗora mata wani dutse a kan shi. Sabo ne ya saka ta tashi sallar asuba. Daga kwance ta karanta Azkar ta maida idanunta ta runtse. Daga nan bacci ya ɗauketa.

Sai yanzu ta farka. Saboda bata son dogon tunani ta miƙe ta haɗa ma Hajja ruwan wanka. Shiryata zata yi ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.