Sanye yake cikin sabuwar shaddarsa wanda ya ɗinka na musamman. Ƙamshin turare kawai ke tashi daga jikinsa. Ya ɗauko brush na taje kai ya shafe kan shi da ya sha mai yana sheƙi. Ya juyo ya kalli Hussaini da ke kishingiɗe a ƙasa da jikin gado yana latsa waya ya ce
"Wai kai ba zaka tashi ka shirya ba? Ka san dai babu hirar dare ko?"
"Kai ni ka ƙyale ni. Ka je kai kaɗai mana. Dole sai da ni?"
Hula ya ɗauko ya saka a kan shi
"Wai kai ba an ce ka haƙura da. . .
Ina son koya