Skip to content

Harararta Hussaini yake yi ita kuma ta ɗauke kai. Jiran dawowar likita suke yi a falon Inna. Da ga shi har itan Alhaji ya ce a yi ma allura. Shi bai ma lura da yanda ta rame idanunta suka yi wani kogo ba sai yanzu. Lomar tuwon ta ƙara dannawa a baki shi ma sai ya saka cokali ya gutsira. Inna ce ta haɗa musu abinci a kwano ɗaya, abunda suka daɗe basu yi ba. Tun lokacin amarcinsu kafin ya nuna baya so.

"Ina naman?"

Ya tambaya yana zaro idanu. Idan ba idanunsa bane suka yi masa gizo. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.