Wace Irin Uwa Ce Ni?
Amshi:
Wace irin uwa ce ni?
Wace irin uwa ce ni?
Wace irin uwa ce ni
Na saka 'yata a baɗala.
01.
Ana gudun karuwai,
Ina renon karuwai,
Wace irin uwa ce wai,
Da ke renon karuwai.
02.
Bana kwaɓar 'yata,
Bana ko zaginta,
Bare ma in doke ta,
Bani duba da halinta.
03.
Bana damuwa da fitarta,
Balle in duba dawowarta,
Ba ruwana da ƙawayenta,
Balle kuma samarinta.
04.
Na maida ita 'yar gata,
Bana son ɓacin. . .
Allah ya shirya mana zuri’a.
🙏🙏🙏🙏🙏
Amin. Jazakallah Khair. #haimanraees