Tun daga ranar ya fita harkar Halima. Dakinta da yake shiga ya duba ta ya daina, sai da aka kwana biyu a haka a na gobe yan Kankara za su koma Halima da ke daki ta rasa abin da ke mata dadi, dan mahaifiyarta tun wannan tonon silili da suka yi wa juna Halima da Latifa ta tattara nata ya nata ta sulale, ta bar gidan ko Tahir bata yi wa sallama ba sai dai ya ji bakin Hadiza.
Ga Tahir idan za ta kwana tana kiran sa bata shiga wanda take jin faduwar gaba idan tunanin ya saka ta. . .
Yayi kyau