Skip to content

Ta daɗe muna hira ina aikina har sai da aka kira sallar azahar ta tafi gida, na tashi don yin sallah.

Na idar Hassana ta kawo mini abinci da ta girka, Mama ta fita tun muna zaune da Nabila.

Tare da Hassanar muka ci daga nan na tattara kayan aikina na adana na kira Abida na shaida mata zan fita sai dai gobe mu kai musu.

Ruwa na samu da Hassana ta ɗora bayan ta sauke abinci na sirka na shiga wanka.

Na fito na zauna na gyara kaina a gaban madubi hoda na murza sai wet lips da. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Ummu Radiyya 10”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.